* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Aplikasi ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
Saya sangat puas dengan Fasarar Littafin Arbauna Hausa. Kualitasnya luar biasa dan tidak pernah mengecewakan.
Saya sudah pakai Fasarar Littafin Arbauna Hausa lama dan tidak pernah kecewa. Recommended banget!
Saya cinta Fasarar Littafin Arbauna Hausa! Semua orang harus mencoba ini.
Fasarar Littafin Arbauna Hausa memberikan pengalaman terbaik. Tidak ada yang bisa menyaingi.
Fasarar Littafin Arbauna Hausa selalu konsisten memberikan yang terbaik. Puas banget!